Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 1:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sulemanu ya yi magana da dukan manya, wato shugabannin dubu dubu, da na ɗari ɗari, da alƙalai, da dukan shugabanni na Isra'ila, wato shugabannin gidajen kakanni.

Karanta cikakken babi 2 Tar 1

gani 2 Tar 1:2 a cikin mahallin