Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 1:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Sulemanu ya tara karusai da mahayan dawakai. Yana da karusai dubu ɗaya da ɗari huɗu (1,400), da mahayan dawakai dubu goma sha biyu (12,000), sai ya sa su a biranen karusai, waɗansu kuma a Urushalima tare da shi.

Karanta cikakken babi 2 Tar 1

gani 2 Tar 1:14 a cikin mahallin