Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 1:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Allah kuwa ya amsa wa Sulemanu ya ce, “Tun da kana da irin wannan tunani a zuciyarka, ba ka kuwa roƙi dukiya, ko wadata, ko girma, ko ran maƙiyanka ba, ba ka kuma roƙi tsawon rai ba, amma ka roƙa wa kanka hikima da sani domin ka iya yin mulkin jama'ata wadda na naɗa ka sarki a kanta,

Karanta cikakken babi 2 Tar 1

gani 2 Tar 1:11 a cikin mahallin