Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 9:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da ya isa, sai ga shugabannin sojoji suna taro. Sai ya ce, “Ina da saƙo dominka, ya shugaba.”Yehu kuwa ya ce, “Wane ne a cikinmu?”Sai ya ce, “Kai ne, ya shugaba.”

Karanta cikakken babi 2 Sar 9

gani 2 Sar 9:5 a cikin mahallin