Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 9:34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Yehu ya shiga gida, ya ci ya sha, ya ce, “Ku san yadda za ku yi da wannan la'ananniyar mace, ku binne ta, gama ita 'yar sarki ce.”

Karanta cikakken babi 2 Sar 9

gani 2 Sar 9:34 a cikin mahallin