Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 9:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma sarki Yehoram ya komo Yezreyel, don ya yi jiyyar raunukan da Suriyawa suka yi masa sa'ad da ya yi yaƙi da Hazayel Sarkin Suriya. Sai Yehu ya ce, “Idan wannan shi ne nufinku, to, kada kowa ya zurare, ya tafi, ya ba da labari a Yezreyel.”

Karanta cikakken babi 2 Sar 9

gani 2 Sar 9:15 a cikin mahallin