Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 9:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Yehu ya fita zuwa wurin sauran shugabannin, sai suka tambaye shi, “Lafiya kuwa, me ya sa mahaukacin nan ya zo wurinka?”Sai ya ce musu, “Ai, kun san mutumin da irin maganarsa.”

Karanta cikakken babi 2 Sar 9

gani 2 Sar 9:11 a cikin mahallin