Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 9:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Elisha kuwa ya kirawo ɗaya daga cikin annabawa matasa, ya ce masa, “Ka sha ɗamara, ka ɗauki wannan kurtun mai, ka tafi Ramot-gileyad.

Karanta cikakken babi 2 Sar 9

gani 2 Sar 9:1 a cikin mahallin