Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 8:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haka kuwa Edom ta tayar wa Yahuza har wa yau. A lokacin kuma Libna ta tayar wa Yahuza.

Karanta cikakken babi 2 Sar 8

gani 2 Sar 8:22 a cikin mahallin