Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 8:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Hazayel ya tashi daga wurin Elisha ya koma wurin Ben-hadad. Ben-hadad ya tambaye shi, “Me Elisha ya faɗa maka?”Sai ya ce, “Ya faɗa mini, cewa lalle za ka warke.”

Karanta cikakken babi 2 Sar 8

gani 2 Sar 8:14 a cikin mahallin