Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 8:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Hazayel ya ce, “Me ya sa shugabana yake kuka?”Elisha ya amsa ya ce, “Domin na san irin muguntar da za ka yi wa jama'ar Isra'ila. Za ka ƙone kagaransu da wuta, ka karkashe samarinsu da takobi, za ka kuma fyaffyaɗe ƙananansu a ƙasa, ka tsattsage matansu masu ciki.”

Karanta cikakken babi 2 Sar 8

gani 2 Sar 8:12 a cikin mahallin