Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 8:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Elisha kuwa ya ce wa matar da ya ta da ɗanta daga matattu, “Ki tashi, ke da gidanki, ki zauna duk inda kika samu, gama Ubangiji ya sa a yi yunwa a ƙasar har shekara bakwai.”

Karanta cikakken babi 2 Sar 8

gani 2 Sar 8:1 a cikin mahallin