Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 7:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

gama Ubangiji ya sa sojojin Suriyawa suka ji amon karusai, da na dawakai, da na babbar rundunar soja. Sai suka ce wa junansu, “Ai, Sarkin Isra'ila, ya yi ijara da sarakunan Hittiyawa, da na Masarawa, su zo su fāɗa mana.”

Karanta cikakken babi 2 Sar 7

gani 2 Sar 7:6 a cikin mahallin