Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 7:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya faru daidai yadda annabi Elisha ya ce wa sarki, “Za a sayar da mudu biyu na sha'ir, da mudu na lallausan gari a bakin shekel ɗaya ɗaya gobe war haka a ƙofar birnin Samariya.”

Karanta cikakken babi 2 Sar 7

gani 2 Sar 7:18 a cikin mahallin