Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 6:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma sa'ad da ɗaya daga cikinsu yake saran wani gungume, sai ruwan gatarinsa ya kwaɓe ya fāɗa a ruwa. Sai ya yi ihu, ya ce, “Wayyo, maigida, me zan yi? Abin aro ne.”

Karanta cikakken babi 2 Sar 6

gani 2 Sar 6:5 a cikin mahallin