Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 6:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da baran annabi Elisha ya tashi da sassafe, ya fita waje, sai ga sojoji, da dawakai, da karusai sun kewaye gari. Sai baran ya ce, “Wayyo, maigidana! Me za mu yi?”

Karanta cikakken babi 2 Sar 6

gani 2 Sar 6:15 a cikin mahallin