Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 5:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Sarkin Isra'ila ya karanta takardar, sai ya keta tufafinsa, ya ce, “Ni Allah ne, da zan kashe in rayar, har mutumin nan zai aiko mini da cewa in warkar da mutum daga kuturtarsa? Ku duba fa, ku ga yadda yake nemana da faɗa.”

Karanta cikakken babi 2 Sar 5

gani 2 Sar 5:7 a cikin mahallin