Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 5:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Sarkin Suriya ya ce, “Ka tafi yanzu, zan aika wa Sarkin Isra'ila da takarda.”Na'aman kuwa ya ɗauki azurfa na talanti goma, zinariya kuma na shekel dubu shida (6,000), da rigunan ado guda goma, ya kama hanya.

Karanta cikakken babi 2 Sar 5

gani 2 Sar 5:5 a cikin mahallin