Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 5:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wata rana sai ta ce wa uwargijyarta, “Da a ce ubangijina yana tare da annabin nan wanda yake Samariya, da ya warkar da shi daga kuturtarsa!”

Karanta cikakken babi 2 Sar 5

gani 2 Sar 5:3 a cikin mahallin