Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 5:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma barorinsa suka je wurinsa, suka ce masa, “Ranka ya daɗe, da a ce annabin ya umarce ka ka yi wani babban abu ne, ashe, da ba ka yi ba, balle wannan, da ya ce ka tafi ka yi wanka, ka tsarkaka?”

Karanta cikakken babi 2 Sar 5

gani 2 Sar 5:13 a cikin mahallin