Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 4:39 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ɗaya daga cikinsu ya tafi saura don ya samo ganyayen ci. Sai ya ga yaɗon inabin jeji, ya ɗebo 'ya'yan ya rungumo cike da hannu, ya zo ya yanyanka ya zuba a tukunyar abinci, ba tare da sanin ko mene ne ba.

Karanta cikakken babi 2 Sar 4

gani 2 Sar 4:39 a cikin mahallin