Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 4:35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Elisha ya tashi, ya yi ta kai da komowa a cikin gidan, sa'an nan ya sāke hawan ɗakin, ya miƙe a kan yaron, sai yaron ya yi atishawa har sau bakwai, yaron kuma ya buɗe idanu.

Karanta cikakken babi 2 Sar 4

gani 2 Sar 4:35 a cikin mahallin