Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 4:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Elisha ya ce wa Gehazi, “Yi ɗamara, ka ɗauki sandana ka tafi. Duk wanda ka gamu da shi, kada ka gaishe shi, duk kuma wanda ya gaishe ka kada ka amsa, ka tafi ka ɗora sandana a fuskar yaron.”

Karanta cikakken babi 2 Sar 4

gani 2 Sar 4:29 a cikin mahallin