Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 4:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da ta isa wurin annabi Elisha a kan dutsen, sai ta kama ƙafafunsa. Sai Gehazi ya zo zai ture ta. Amma mutumin Allah ya ce masa, “Ƙyale ta kurum, gama tana da baƙin ciki ƙwarai, Ubangiji kuwa ya ɓoye mini abin.”

Karanta cikakken babi 2 Sar 4

gani 2 Sar 4:27 a cikin mahallin