Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 4:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Elisha kuwa ya ce mata, “Baɗi war haka za ki rungumi ɗa na kanki.”Sai ta ce, “A'a, ya shugabana, mutumin Allah, kada fa ka yi mini ƙarya.”

Karanta cikakken babi 2 Sar 4

gani 2 Sar 4:16 a cikin mahallin