Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 4:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ce wa Gehazi, “Ka tambaye ta me take so in yi mata saboda dukan wannan wahala da ta yi dominmu? Tana so in yi mata magana da sarki ko da shugaban sojoji?”Sai ta ce, “Ai, ina da dukan abin da nake bukata a cikin jama'ata.”

Karanta cikakken babi 2 Sar 4

gani 2 Sar 4:13 a cikin mahallin