Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 4:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Matar wani daga cikin ƙungiyar annabawa da ya rasu, ta kai kuka wurin Elisha, ta ce, “Maigidana, baranka, wato mijina, ya rasu, ka kuwa sani shi mai tsoron Ubangiji ne, amma wanda yake binsa bashi ya zo zai kwashe 'ya'yana biyu su zama bayinsa.”

Karanta cikakken babi 2 Sar 4

gani 2 Sar 4:1 a cikin mahallin