Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 3:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma aika wa Yehoshafat Sarkin Yahuza, ya ce, “Sarkin Mowab ya tayar mini, ko za ka yarda ka tafi tare da ni mu yaƙi Mowabawa?”Yehoshafat ya ce, “Zan tafi, ni kamarka ne, mutanena kuma kamar mutanenka, dawakaina kuma kamar naka.

Karanta cikakken babi 2 Sar 3

gani 2 Sar 3:7 a cikin mahallin