Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 3:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mesha Sarkin Mowab kuwa makiyayin tumaki ni. Yakan ba Sarkin Isra'ila 'yan tumaki dubu ɗari (100,000), da raguna dubu ɗari (100,000) duk da ulunsu, gandu a shekara.

Karanta cikakken babi 2 Sar 3

gani 2 Sar 3:4 a cikin mahallin