Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 3:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Mowabawa suka ji labari, sarakuna sun kawo musu yaƙi, sai dukan waɗanda suka isa ɗaukar makamai, daga ƙarami zuwa babba, aka kirawo su, suka ja dāga a kan iyaka.

Karanta cikakken babi 2 Sar 3

gani 2 Sar 3:21 a cikin mahallin