Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 3:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Elisha ya amsa ya ce, “Na rantse da Ubangiji Mai Runduna, wanda nake bautarsa, da ba domin ina ganin girman Yehoshafat Sarkin Yahuza ba, da ba zan kula da kai har ma in dube ka ba.

Karanta cikakken babi 2 Sar 3

gani 2 Sar 3:14 a cikin mahallin