Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 25:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai aka huda garun birnin, sarki da mayaƙa suka tsere da dare ta hanyar ƙofar da take tsakanin bango biyu kusa da gonar sarki, suka bi ta hanyar Araba, ko da yake Kaldiyawa suna kewaye da birnin.

Karanta cikakken babi 2 Sar 25

gani 2 Sar 25:4 a cikin mahallin