Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 24:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarkin Masar kuma bai sāke fitowa daga Masar ba, gama Sarkin Babila ya ƙwace dukan ƙasar da take ta Sarkin Masar, tun daga rafin Masar har zuwa Kogin Yufiretis.

Karanta cikakken babi 2 Sar 24

gani 2 Sar 24:7 a cikin mahallin