Ubangiji kuwa ya husata ƙwarai da mutanen Urushalima da dukan mutanen Yahuza, sai ya kore su daga gabansa.Zadakiya kuwa ya tayar wa Sarkin Babila.