Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 24:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuwa ya sa ƙungiyar maharar Kaldiyawa, da ta Suriyawa, da ta Mowabawa, da ta Ammonawa su yi gāba da Yahuza, su hallaka su bisa ga maganar Ubangiji, wadda ya faɗa wa bayinsa annabawa.

Karanta cikakken babi 2 Sar 24

gani 2 Sar 24:2 a cikin mahallin