Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 24:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Nebukadnezzar ya kwashe dukan mutanen Urushalima, da dukan hakimai da dukan jarumawa, da masu sana'a, da maƙera, har sun kai dubu goma (10,000). Ba wanda ya ragu sai dai matalautan ƙasar.

Karanta cikakken babi 2 Sar 24

gani 2 Sar 24:14 a cikin mahallin