Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 23:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma tuɓe firistocin gumaka waɗanda sarakunan Yahuza suka naɗa domin su ƙona turare a matsafai na kan tuddai a garuruwan Yahuza, da kewayen Urushalima, da firistoci waɗanda suka ƙona turare ga Ba'al, da rana, da wata, da taurari, da dukan rundunan sama.

Karanta cikakken babi 2 Sar 23

gani 2 Sar 23:5 a cikin mahallin