Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 23:36 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yehoyakim yana da shekara ashirin da biyar sa'ad da ya ci sarauta. Ya yi mulki shekara goma sha ɗaya a Urushalima. Sunan tsohuwarsa kuwa Zebida, 'yar Fediya mutumin Ruma.

Karanta cikakken babi 2 Sar 23

gani 2 Sar 23:36 a cikin mahallin