Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 23:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dukan matsafai na kan tuddai da suke a garuruwan Samariya waɗanda sarakunan Isra'ila suka gina, har suka sa Ubangiji ya yi fushi, Yosiya ya watsar da su. Ya yi da su kamar yadda ya yi a Betel.

Karanta cikakken babi 2 Sar 23

gani 2 Sar 23:19 a cikin mahallin