Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 23:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya rurrushe ginshiƙai, ya sassare siffofin gumakan, sa'an nan ya rufe wurarensu da ƙasusuwan mutane.

Karanta cikakken babi 2 Sar 23

gani 2 Sar 23:14 a cikin mahallin