Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 22:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ka tafi wurin Hilkiya babban firist domin a lasafta yawan kuɗin da aka kawo cikin Haikalin Ubangiji, wanda masu tsaron ƙofa suka tattara daga wurin jama'a.

Karanta cikakken babi 2 Sar 22

gani 2 Sar 22:4 a cikin mahallin