Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 22:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

da yake zuciyarka mai tuba ce, ka kuma ƙasƙantar da kanka a gabana sa'ad da ka ji yadda na yi magana gāba da wannan wuri, da kuma mazaunansa, cewa zai zama kufai da la'ana, kai kuwa ka keta tufafinka, ka yi kuka a gabana, hakika na ji kukanka.

Karanta cikakken babi 2 Sar 22

gani 2 Sar 22:19 a cikin mahallin