Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 22:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yosiya yana da shekara takwas sa'ad da ya ci sarauta, ya yi mulki shekara talatin da ɗaya a Urushalima. Sunan tsohuwarsa Yedida, 'yar Adaya na Bozkat.

Karanta cikakken babi 2 Sar 22

gani 2 Sar 22:1 a cikin mahallin