Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 21:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba zan sa jama'ar Isra'ila su ƙara fita daga ƙasar da na ba kakanninsu ba, idan dai za su kula su aikata dukan abin da na umarce su, su kuma kiyaye dukan dokokin da bawana Musa ya umarce su.”

Karanta cikakken babi 2 Sar 21

gani 2 Sar 21:8 a cikin mahallin