Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 21:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Banda wannan kuma Manassa ya kashe adalai har ya cika Urushalima daga wannan gefe zuwa wancan da jininsu, banda zunubin da ya sa mutanen Yahuza su yi, har suka aikata abin da yake mugu a gaban Ubangiji.

Karanta cikakken babi 2 Sar 21

gani 2 Sar 21:16 a cikin mahallin