Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 2:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Akwai wata ƙungiyar annabawa da take a Betel suka zo, suka ce wa Elisha, “Ko ka sani, yau Ubangiji zai ɗauke maigidanka?”Elisha ya ce, “I, na sani, amma mu bar zancen tukuna.”

Karanta cikakken babi 2 Sar 2

gani 2 Sar 2:3 a cikin mahallin