Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 19:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

sai ya aike da amsa, ya ce musu, “Ku faɗa wa ubangidanku, Ubangiji ya ce, ‘Kada ka ji tsoron maganganun da ka ji daga bakin barorin Sarkin Assuriya, waɗanda suka saɓe ni.

Karanta cikakken babi 2 Sar 19

gani 2 Sar 19:6 a cikin mahallin