Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 19:35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A daren nan, sai mala'ikan Ubangiji ya tafi ya kashe Assuriyawa a sansaninsu, mutum dubu ɗari da dubu tamanin da dubu biyar (185,000). Sa'ad da mutanen Isra'ila suka tashi da sassafe, sai suka ga gawawwakin nan kwance.

Karanta cikakken babi 2 Sar 19

gani 2 Sar 19:35 a cikin mahallin