Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 19:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Ishaya ya ce wa sarki Hezekiya, “Wannan zai zama alama a gare ka. A wannan shekara za ku ci gyauro, a shekara ta biyu za ku ci gyauron gyauron, a shekara ta uku kuwa za ku shuka ku girbe, ku dasa inabi a gonakin inabi, ku ci 'ya'yansu.

Karanta cikakken babi 2 Sar 19

gani 2 Sar 19:29 a cikin mahallin