Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 19:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mazauna cikinsu suka rasa ƙarfi, suka damu, suka ruɗe. Suka zama kamar ciyawar saura, ko kuma ciyawar da ta tsiro a rufin soro, da iskar gabas mai zafi ta busa, har ta bushe.

Karanta cikakken babi 2 Sar 19

gani 2 Sar 19:26 a cikin mahallin